Malaman Mabera A Sakkwato

0
7

Malaman Mabera A Sakkwato Waɗanda Ke Tara Almajirai A Tsarin Tsangaya

Waɗannan sun haɗa da Malam Mai Kaɗa da Malam Shehu da Malam Balarabe da Malam Nadaniya da Malam Giro. Makarantunsu sun shahara da tara almajirai da gardawa daga cikin Sakkwato da maƙwabtanta.

Dukkan almajirai na haɗa Alƙur’ani ne da kuma Ɓangaren ilmin Furu’a a irin waɗannan tsangayu da ke Sakkwato.

Domin karanta cikakken bayani a kan Wasu Daga Malaman Alƙur’ani A Jihar Zamfara danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Takaitaccen Bayani A Kan Jihar Kano. danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Tsarin Tsangayun Alƙur’ani A Arewacin Najeriya; Tarihin Su Da Zamantakewar Su Da Hanyoyin Raya Su; wanda Dr. Sunusi Iguda Ƙ/Nasarawa ya wallafa shi; domin karanta cikakken Littafin danna nan.

labarin da ya wuceIstimna’i (Masturbation)
Labarin na GabaMatsayin Azumin Ashura A Wurin Ahlul Baiti (Radiyallahu Anhuma)