Idan Na Ɗauki Yaro Jariri, Sai Yayi Min Tumbuɗi A Cikin Hanci, Yaya Azumina?

0
322

Amsa: Idan mutum ya ɗauki jariri, sai yayi masa tumbuɗi a cikin hancinsa, azumin shi yana nan daram.

Hujja: (Almazid fil Fatawa 123962).

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Nayi Amai, Kuma Bai Gama Fita Ba; Sai Na Haɗiye Ragowar, Shin Yaya Matsayin Azumina?

Domin karanta cikakken bayani akan Akwai Wata Alama Dake Tattare Da Jaririn Watan Ramadan? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Gumina Ya Shiga Bakina, Na Haɗiye Yaya Azumina?
Labarin na GabaIdan Nayi Amai, Kuma Bai Gama Fita Ba; Akwai Ragowa A Maƙogwarona, Sai Na Haɗiye, Ba Tare Da Ya Fito Kan Harshena Ba, Shin Yaya Matsayin Azumina?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.