Falalar Suratul Tabarakallazi Biyadihil Mulku

0
17

An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) daga Annabi (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce: haƙiƙa wata sura a cikin Alƙur’ani mai ayoyin talatatin ta ceci wani mutum har sai da aka gafarta masa, ita ce:-

“Tabarakallazi biyadihi mulku” (Abu Dawud, Tirmizi, Nisa’I Ibn Majah, Sahihul Jami’i 2091).

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Falalar Suratul Ƙulhuwallahu Ahad Ta Ke danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Ma’anar Sallar Tuba Da Falalarta danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceFalalar Ayoyi Goma Na Farko Ko Ƙarshen Suratul Kahfi
Labarin na GabaYadda Falalar Zikiri Ya Ke