Da Me Akafi Son Mai Azumi Yayi Buɗa Baki Kafin Yaci Abinci Sosai?

0
299

Amsa: Anfi so mai azumi yayi buɗa baki da ɗan itace kowanne ne ya samu, ba lalle sai dabino ba,idan babu kuma, ya samu ruwa, yayi buɗa baki da shi.

Hujja: “Idan ɗayanku zaiyi buɗa baki, yayi buɗa baki da dabino ko ruwa, domin ruwa na tsarkakewa”.

Marawaici Sulaiman Ibnu Aamir, Anas Ibn Malik , littafi Sunan Abu Dawud, Sunan Turmuzi.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Akwai Addu’a Da Akeyi Kafin Mutum Yayi Buɗa Baki? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Addu’a A Lokacin Da Mai Azumi Zai Buɗe Baki danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.