-
wikiHausa wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Zikiri Kafin (Gabanin) Da Bayan An Gama Alwala
Zikiri Kafin (Gabanin) Alwala “Bismillaahi”. {Da sunan Allah}. Zikiri Bayan An Gama […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Rasuwar Makaɗa, Sarkin Kiɗan Maradun Alhaji Musa (Ɗanƙwairo)
Rasuwar Makaɗa, Sarkin Kiɗan Maradun Alhaji Musa (Ɗanƙwairo) Usman Ɗankwanagga a 1991. Sarkin Kiɗan Marad […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Waƙa Mai Taken Gudumar Dukan Rashawa
Ya Allah sunanKa farko, Don aikina ya yi ƙarko, Har al’umma duk su farko, Mu kauce hanya mai du […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Waƙa Mai Taken Masha-Jini
1. Allah ba ni buɗi in yi tsari na baituka, A kan ƙwaro wanda bai da tausai a duniya. 2. Ƙwaron da yakan cutar da ma […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Waƙa Mai Taken Nagartaccen Jagora
1. Da sunan Rabbana Karimi sarki guda, Da ke bayar da ɗaukaka daji ko gida, Da ya aiko wa duniya Ɗaha M […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Waƙa Mai Taken Kowa Ya Bar Gida…
1. Suna na Allah farawa, Baiwarsa mun yo godewa, Yawan salati ƙarawa, Wajen Rasulu abin kewa, Gare mu ba ma […] -
Sakatare wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Tarihin Sarkin Musulmi Muhammad Bello
Sarkin Musulmi Muhammadu Ballo ɗa ne ga Shehu Usmanu bn Fodiyo, kuma yana daga cikin fitattun almajiransa, waziransa, […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Yadda Ciwon Kunne Yake
Da farko shi kunne kanshi an kasa shi ɓari uku (3) : 1- Outer Ear (Wajen Kunne). 2- Middle Ear (Tsakiyar Kunne) 3- […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Cin Zarafin Ƙananun Yara Da Kariya A Bisa Haka
GABATARWA ‘Child maltreatment’:- Cin zarafin ƙananun yara na nufin cutarwa ko wofantarwa da ake yi wa yara ‘ƴan ƙ […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Ɗan Achaɓa
1. Salamu Alaikumu barka da yanzu, Gaishe ku nake da fatan za ku karɓa. 2. Batu zan yo da fatan za ku so shi, A […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Alƙawari Kaya
Sunanka farko ya Allah, Tsira amincinka Allah, Ƙara su gun Manzon Allah, Shi munka burin mui kalla, Ko da […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Waƙar Neman Mafita Da Riba Babba
1. Allah sarki ne mai yawaita Falala da tsari da kyauta Bismillah zan karanta Waƙar mafita da riba 2. Zamanin […] -
Rumasa'u Muhammad Kallamu wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Taron Ranar Marubuta Hausa Ta Duniya 2025
Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya ya gudana cikin nasara a ranar 31/12/2025 a ɗakin taro na Manpower Development […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Rabbi Kare Min Mijina
Rabbi kare min mijina Abin kirana farin ciki na 1. Ni ina sonsa sahibina Shi nake so nake wa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Yadda Hukuncin Tsotsar Al'aura Yake A Likitance
A LIKITANCE MEYE HUKUNCIN MAI TSOTSAR FARJI YAYIN SADUWA ?? Shin haɗiye maniyyi na da illa ga lafiya? […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Haƙƙin Dabbobi
1. Muna godiya ga jalla sarki Rahimuna, Da ya horace mana halittunsa bai ɗaya. 2. Ya fifita ɗan Adam bisa dukka t […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Tarihin Garin Rimin Gado
Akan yi wa garin Rimin Gado kirari da cewa “Rimin Gado garin ‘yan lalle”, silar hakan kuwa shi ne, Allah ya ba wa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Yadda Danya (Molluscum Contagiosum) Take
Waɗannan ƙurajen da kan bayyana a fuskar manya da ƙananan yara wanda ake kira da “Molluscum Contagiosum” a ki […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Haƙƙin Maƙwabci
Allahu sarki ka ban sani, Da zai yi amfanuwa ga ni, Cikin dare har ma da wuni, Tsare ni aikin take san […] -
Abubakar Abdulkarim Tsagem wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Ƙaddamar Da Manhajar Karin Magana Challenge
Wasa Mai Ilimantarwa Cikin Harshen Hausa Mun ƙaddamar da manhajar Karin Magana Challenge, wani sabon wasan ilimi da […] - Load More
Gida Activity