-
wikiHausa wrote a new post 4 months ago
Tatsuniyar Jarumin Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani jarumin sarki wanda a fagen yaƙi ba ya ja da baya. Duk inda ya sa gaba sai ya […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 4 months ago
Tarihin Garin Kudan 2
BABI NA HUƊU Rana ta fara haskawa a sararin samaniyar garin Kudan, tamkar zinaren take ɗauke da albarkatu. Mutane su […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 4 months ago
Yadda Asalin Kishi Yake
GABATARWA A shekarar 2013, wani rahoton binciken masana da Farfesa Daniel Freeman na Jamiar Oxford tare da marubuci […] -
Dr. Magaji Ahmad Gaya wrote a new post 4 months, 1 week ago
Nazarin Hanyoyin Adana Kayayyakin Hausawa Na Gargajiya
TUN KAFIN A HAIFI UWAR MAI SABULU, BALBELA TAKE DA FARIN GASHINTA: NAZARIN HANYOYIN ADANA KAYAYYAKIN HAUSAWA NA […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tarihin Garin Kudan
BABI NA ƊAYA Allah mai yin yadda Ya so. Garin Kudan, tsohon gari ne da ya ginu bisa mutunci, tsoron Allah da kuma […] -
wikiHausa wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tatsuniyar Ɗankaɗafi
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da take. Sai ta ce, ‘Allah, Allah, ba ka ba ni ɗa […] -
wikiHausa wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tatsuniyar Gizo Da Ɓaure
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata rana ne dai wani sarki yana zance a zuci, yana cewa, ‘Gonata ta ɓaure ta yi kyau. Ɓaur […] -
wikiHausa wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashi […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 4 months, 1 week ago
Kimiyyar Siyasar Uban Gida: Tasiri, Makoma Da Silar Rabuwa
A siyasa, a ko’ina a faɗin duniya ana amfani da harshen ‘biyayya, jagoranci gami da magajin mulki’. Shugabanni da da […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 1 week ago
Hadisi Na Bakwai Akan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
An karɓo daga Abdullahi ɗan Amr ɗan Asi (Radiyallahu Ahuma) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “H […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 1 week ago
Hadisi Na Biyar A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musa
An karɓo daga Aliyyu (Radiyallahu Anhu) ya ce: “Maganar ƙarshe da Manzon (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya yi ita ce: ” […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 1 week ago
Hadisi Na Huɗu A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
An karɓo daga Abdullahi ɗan Abbas (Radiyallahu Anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Ba ya t […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 4 months, 1 week ago
Falalar Malamai Da Ta'aziyyar Masani Shehu Ahmad Bamba (Ƙala Haddasana)
Sahabi Aliyu R.A ya faɗa ga Jabir ɗan Abdullahi R.A cewa “Duniya ta dogara ne a kan abu huɗu; Addini, da Malami, da ma […] -
wikiHausa wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tatsuniyar Gizo Da Namun Daji
Ga ta nan ga ta nan ku. Gizo ne dai yana son ya ci nama, amma ba shi da shi. Ya rasa yadda zai yi. Sai ya ce a ran […] -
wikiHausa wrote a new post 4 months, 1 week ago
Tatsuniyar Yarinya Da Dodanni
Ga ta nan ga ta nan ku. Wata yarinya ce dai mai tsananin kyau, duk garinsu babu mai kyanta, ta ce ba ta son kow […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 1 week ago
Hadisi Na Uku A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu) ya ce: Na ji mai gaskiya abin gasgatawa mai wannan ɗakin baban Alƙasim (S […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 1 week ago
Hadisi Na Biyu A Kan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
An karɓo daga Abdullahi ɗan Amr ɗan Asi (Radiyallahu Anhuma) haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 1 week ago
Hadisi Na Ɗaya A ƙan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
An karɓo daga Jarir ɗan Abdullahi (Radiyallahu Anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: “Duk w […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 1 week ago
Falalar Salla A Masallacin Haramin Makka Da Madina
An karɓo daga Abu Hurairah (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) yace; “Salla a ma […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Lallai Ne Shugaba Ya Nemi Yardar Allah Shi Kaɗai
An karɓo daga wani mutumin Madina ya ce: “Ma’awiyya ya rubutawa Aisha (Radiyallahu Anha) wasiƙa ya ce: “Ki rubuto min w […] - Load More
Gida Activity