-
khairatu.shehu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Yadda Ake Addu'ar Hawa Abin Hawa
بِسْمِ اللهِ وَالْحَمْدُ لِلَّهِ سُبْحَانَ الَّذِي سَحْرَ لَنَا هَذَا وَمَا كُنَّا لَهُ مُقْرِنِينَ وَإِنَّا […] -
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Bet9ja Cacar Zamani
Wata nau’i ce ta caca da ake yin ta ta yanar gizo, mutum za ya yi rijista da bet9ja, ya buɗe account, ya sa kuɗi gwa […] -
Rumasa'u Muhammad Kallamu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Rahoton WikiHausa Na Ƙarshen Shekarar 2024
A shekarar da muka yi ban kwana da ita manhajar wikiHausa ta samu nasarori da dama waɗanda suka taimaka wajen […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Shigowar Nufawa Ƙasar Hausa
Nufawa su ne mutanen da suke zaune a farfajiyar da ta haɗa kogin Kwara da kogin Kaduna. Da farko fatauci da noma da k […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Shigowar Buzaye Ƙasar Hausa
Buzaye mutane ne waɗanda suke zaune rukuni-rukuni a cikin Hamadar Sahara da kuma a yankin Sahel da yake cikin Afrika t […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Shigowar Barebari Ƙasar Hausa
Barebari su ne mutanen da suke zaune a Arewa maso gabas da ƙasar Hausa a farfajiyar tabkin Chadi. Su ne suka kafa […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Nason Al'adun Baƙi Maƙwabta Na Kusa A Wanzancin Hausawa
Wannan babi an yi bayani ne a kan nason al’adun baƙi maƙwabta na kusa waɗanda suka haɗa da Fulani da Barebari da Buz […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 3 weeks ago
Yadda Tsayar Da Gemu Yake A Al'adar Fulani
A al’adar Fulani ana tsayar da gemu a lokacin da wanda za a sanya wa gemu ɗansa ko ‘yarsa ta yi aure har ta haih […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 3 months, 4 weeks ago
Shayar Da Jariri Nonon Uwa Zalla (EXCLUSIVE BREASTFEEDING)
Shayarwa aiki ne da Allah SWT ya tsara halittar jikin mace ta riƙa yinta a duk lokacin da ta haihu, domin samar da […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 3 months, 4 weeks ago
Tarihin Alaramma Malam Salihu Ɗangalinja
An haifi Malam Salihu ɗan Dawuda a girin Galinja da ke Kanon Dabo a shekarar 1920 zamanin Sarkin Kano Usman. […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 4 weeks ago
Magungunan Gargajiya Na Wanzamai
Ko da yake masana da manazarta da ɗaliban al’adun Hausawa sun bayyana ma’anar magani da waɗanda ke bayar da shi a ƙ […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 4 weeks ago
Yadda Wanzamai Suke Tsaga
Tsaga wata alama ce wadda Hausawa da kuma wasu ƙabilu na sassa daban-daban da suke cikin Nahiyar Afrika da wasu sassa […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 3 months, 4 weeks ago
Ire-Iren Ayyukan Wanzamai
Cire Belun-Wuya Belun-wuya tsokar nama ce wadda take tsirowa a cikin bakin mutum liƙe da ƙarshen dasashin sama k […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months ago
Yadda Askin Sarauta Yake
Askin sarauta na nufin askin da ake yi wa sarakuna ko wasu masu riƙe da sarauta a ƙasar Hausa. Ga al’ada ba kowane wan […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months ago
Yadda Sana'ar Wanzanci Take A Zamanin Baya
Wannan babi ya duba sana’ar wanzanci a jiya wato yadda aka gudanar da wannan sana’a kafin al’ummar Hausawa su sami […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 4 months ago
Menene Ƙaiƙayi? (ITCHING)
Kaiyayi shi ne jin waiwayi (creeping sensation), ko tsikari (tingling), ko rashin jin daɗi (irritation) a dukkan jiki […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months ago
Matsayin Hausawa A Yau
Wannan duniya da muke ciki tana ƙunshe da al’ummomi daban-daban masu magana da harsuna da adabi da al’adu maba […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months ago
Ƙaura Da Shigowar Baƙi Ƙasar Hausa
Tun cikin shekarun 1960 zuwa wannan lokaci masana da manazarta da ɗalibai masu binciken tarihi suke ta kai-kawon […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months ago
Tattalin Arziƙin Ƙasar Hausa
Ƙasar Hausa kamar kowace ƙasa tana da manyan hanyoyi da dama waɗanda suke taimaka wa tattalin arzikinta bunƙasa. Dag […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months ago
Addinin Mutanen Ƙasar Hausa
Hanyar bauta wa wani abu wanda mutum yake tsammanin shi ne zai biya masa bukatun rayuwar yau da kullum shi ne addini. […] - Load More
Gida Activity