-
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Sarkin Maƙera Da Dodo
Ga ta nan, ga ta nanku. A wani ɗan ƙauye, an yi wata mata mai ’ya’ya biyu, mace da namiji. Sunan namijin Fugo shi n […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Umbagila Da Dodo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani ƙaramin ƙauye da yake kusa da wani daji ai cike da dodanni. Ɗaya daga cikin do […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar 'Yan Goma Sha Ɗaya
Ga ta nan, ga ta nanku. A can kusa da dajin Ƙanzon Kurege, akwai wani mutum da ke zaune da matarsa. Mace ce mai […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Wata Mata Da ’Ya’yanta
Ga ta nan, ga ta nanku. A can kudu da garin su Gizo da Koƙi akwai wata mace mai ’ya’ya mata su huɗu, waɗanda ubansu […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar 'Yan Bakwai Da Aljana
Ga ta nan, ga ta nanku. A can kusa da dajin aljannu wanda aka ce ya yi iyaka da bangon duniya, akwai wata mata mai […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Wata Mayya Da Danta
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata mayya a wani gari, tana zaune da mijinta, har ta sami rabo. Daga ƙarshe ta haifi […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Awa Da Dawi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Awa da Dawi suna kiwo a daji, sai wani abu ya tsoratar da su. Kowa ya kama gabansa […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Maye Da ’Ya’yansa
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum a wani gari da ke gabas da garin nan. Yana da mace ɗaya da ’ya’ya biyu mata […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Binta ’Yar Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani Sarki a wani gari mai mata biyu, kowacce tana da’ya. Yarinya ɗaya sunanta Bi […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar ’Ya’yan Sarki Da Ƙadangare
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Sarki da ’ya’yansa mata su biyu kyawawa. Amma tun suna ƙanana ya hana su fita waje […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Tsurondi
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana wani Dodo ya rikiɗa ya zama mutum, ya shiga wani gari neman aure. Da ya je […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Kurege Da Wayo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani lokaci da aka yi yunwa, ba abinci. Wuya ta sa Kura da Maciji da Alade da Kurege […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar ƊanAuta Da ’Yar Gwaggo
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani mutum yana da ’ya’ya biyu mace da namiji. Macen ce babba, namijin ne ƙarami. Ita […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tatsuniyar Gizo Da Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wata tsohuwa a wani ɗan ƙauye; tana da ɗan maraƙinta kyakkyawan gaske; ga shi ƙos […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 1 month, 1 week ago
Riya Da Tasirin Social Media
RIYA A MUSULUNCI: Duk wata ibada da musulmi zai yi don neman lada a wurin Allah, sharaɗi ne ya zama an yi shi ne […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tatsuniyar Kura Da Kurege (Na Huɗu)
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Kurege yana farauta a daji sai ya ga mushen Kurciya, sai ya ɗauka ya ajiye a kan […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tatsuniyar 'Yar Sarkin Da Ta Saci Ɗinya
Ga ta nan, ga ta nanku. Akwai wani Sarki yana da ‘ya’ya maza da mata da yawa. Wata rana an kawo masa ɗinya sai ya […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tatsuniyar Rimi Da 'Yar Amana
Ga ta nan, ga ta nanku. An yi wani gari mai yawan jama’a da Sarkinsu mutumin kirki. Shi ke nan akwai wani mutum […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tatsuniyar Gizo Da Damon Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana Sarki ya kawo Damo babba. Sai ya kai shi gonarsa bayan gari. Bayan ‘yan kwanaki […] -
wikiHausa wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Tatsuniyar Talipaku Da Kurciya
Ga ta nan, ga ta nanku. Wata rana tsuntsuwa Talipaku da Kurciya suka yi sheƙa a bishiya ɗaya. Da lokacin saka ƙwan da […] - Load More
Gida Activity