-
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Haƙƙin Dabbobi
1. Muna godiya ga jalla sarki Rahimuna, Da ya horace mana halittunsa bai ɗaya. 2. Ya fifita ɗan Adam bisa dukka t […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Tarihin Garin Rimin Gado
Akan yi wa garin Rimin Gado kirari da cewa “Rimin Gado garin ‘yan lalle”, silar hakan kuwa shi ne, Allah ya ba wa […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Yadda Danya (Molluscum Contagiosum) Take
Waɗannan ƙurajen da kan bayyana a fuskar manya da ƙananan yara wanda ake kira da “Molluscum Contagiosum” a ki […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Waƙa Mai Taken Haƙƙin Maƙwabci
Allahu sarki ka ban sani, Da zai yi amfanuwa ga ni, Cikin dare har ma da wuni, Tsare ni aikin take san […] -
Abubakar Abdulkarim Tsagem wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Ƙaddamar Da Manhajar Karin Magana Challenge
Wasa Mai Ilimantarwa Cikin Harshen Hausa Mun ƙaddamar da manhajar Karin Magana Challenge, wani sabon wasan ilimi da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 4 weeks ago
Illolin Sinadaran Samun Ƙwazo Da Kuzari
Energy drinks wani rukunin Lemo ne me ƙunshe da tarin sinadarai masu ƙarfin gaske da ke iya hargitsa lissafin ƙ […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 1 month, 4 weeks ago
Tarihin Garin Gurin Gawa
Kamar yadda marubutan littafin ‘Urban Society ‘ Gist da Halbert suka faɗa, kuma kamar yadda yake game da asalin ita […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 month, 4 weeks ago
Waƙa Mai Taken Baƙar Sana'a
1. Muna godiya ga Rabbi sarki ubangiji, Da ya ba mu hankali yake ba mu lafiya. 2. Salati da sallama su duma ga […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 months ago
Yadda Warin Jiki Yake (Body Odour)
Mutane da yawa suna fama da wannan matsalar ta warin jiki, duk inda suka wuce sai an toshe hanci, wasu kan warin jikin […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months ago
Rawar Da Ƙirƙirarrar Basira Ke Takawa Wajen Ƙarfafa Tsaro Da Bunkasa Tattalin Arziki
Gabatarwa Kalubalolin Tsaro • A karni na ashirin da ɗaya, matsalolin tsaro sun ƙara zama masu sarkakiya. • ‘Yan […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months ago
Labari Mai Taken Ina Za Mu Je!
Ina za mu je, ina ake so mu je? Gidajenmu sun zama tamkar ƙaburbura, Makarantunmu sun zama wuraren da ake farautar […] -
wikiHausa wrote a new post 2 months ago
Labari Mai Taken Tsatsar Zuciya
Ko wane ɗa ba shi da burin da ya wuce ya samu iyaye masu ba shi kulawa, kama daga tarbiya, ilimi, ci da sha ke har ma […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 2 months ago
Waƙa Mai Taken Abokin Tafiya
Rabbi ban hikima basira, Baituka zan so na tsara, Kyauta aiki kan mu lura, Don mu ɗau hanya ta tsira, Duniya […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 2 months ago
Yadda Aka Yi Bautar Kurmin Jakara A Kano
BAUTAR JAKARA Ga abinda ya zo a littafin Tarihin Kano game da Bautar Kurmin Baƙin ruwa ko a ce kurmin […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 2 months ago
Waƙa Mai Taken Ladubban Tsuguno
Da sunan Rabbi mai baiwa gare mu, Da nau’o’in ni’imta ba musawa. 2. Salati da sallama ga Ra […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 2 months ago
Tarihin Marubuci Nasiru Garba Ahmad
Assalamu alaikum. Sunana Nasiru Ahmad Garba. A lokacin karatu sunan Ahmad ɗin ya koma karshe. An haife ni a unguwar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 2 months ago
Tsokacin A Kan Littafin Garina Abin Alfaharina
“Garina Abin Alfaharina.” Littafi ne da ya zamo tamkar madubin da ke haskaka zuciyar al’umma, domin a cikinsa an ɗaura […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 2 months ago
Asalin Kafuwar Jihar Katsina
Ga abinda yazo daga littafin tarihin Katsina (Kitabu Taarikh Ummaratu Hazihil Qaryatu Al-mashhuratu bi- Katsina min […] -
Nasiru G. Ahmad changed their profile picture 2 months ago
-
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 2 months ago
Waƙa Mai Taken Jakadan Allah
Allahu ba ni dubun basira mayyawa, In yi baitukan bege ga ɗan Adanani […] - Load More
Gida Activity