-
@Mommyn Mihal wrote a new post 1 year, 2 months ago
Muhimmacin Zumunta
Muhimmancin zumunta yana da matuƙar tasiri a rayuwar mutane da al’umma gaba ɗaya. Ga wasu daga cikin muhimmancin t […] -
Faruq Adamu wrote a new post 1 year, 2 months ago
Manufar Rayuwar Duniya
Babban abinda Ɗan Adam ya kamata ya fahimta a cikin wannan rayuwa ta duniya shi ne, dukkanin samun nasarar mutum […] -
Aminu Bashir changed their profile picture 1 year, 2 months ago
-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Associate Professor Mu'azu Sa'adu Muhammad Kudan
An haifi Dr. Mu’azu Sa’adu Muhammad a ranar 13/3/1964 a unguwar Tsauni garin Kudan, Ƙaramar hukumar Kudan Jihar […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Dalilan Da Suke Sa A Yi amfani Da Ka-fi Sugar
Dalilan sun haɗa da: Sinadarin sugar wacce muka sani (sucrose) yana maƙalewa a haƙori kuma ya haddasa la […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
-
abdoulrasheed.rabiu rigasa wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Garin Rigasa Da Ke Jihar Kaduna
Rigasa ƙauyen birni ne da ke karamar hukumar Igabi a yankin Kaduna ta tsakiya a cikin jihar Kaduna, Nigeria. Na kira […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Sinadarin Ka-Fi Sugar (Artificial Sweetners)
Sinadarin ka-fi-sugar shi ne ake kira “artificial sweeteners” a turance. A likitance kuwa ana kiransa “no […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Waƙar Baƙar Rama (Ta Haruna Uji)
Wanda ya yi ma masoyiyar Khadija, wacce aka fi sani da suna “Dije. A inda ya kamanta ta da suna “baƙar rama”. Saboda […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tsafi (Metaphysics)
Tsafi shi ne haɗa waɗansu ‘yan dabaru (siddabaru), domin cutar da wani mutum ko dabba ta haramtacciyar hanya. K […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Marigayi Alaramma Suraj Yunus Kudan
An haifi Alaramma Surajo Yunusa a ranar 07/03/1966 a garin Kudan, cikin ƙaramar Hukumar Kudan, Jihar Kaduna, N […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Marigayiya Hajiya Gude Mai Magani
An haifi hajiya Gude mai magani a Ƙofar Arewa gidan malam Tanko, ta yi aure a gidan malam Tanko, wanda aka yi haɗin z […] -
Faisal Haruna Hunkuyi posted an update 1 year, 2 months ago
MATAKA KULA DA TARBIYYA
Kalmar tarbiyya, ararriyar kalma ce daga Larabci (التربية aka Hausantar da ita. Kalma ce magamaiya, wacce ke iya ɗaukar ma’ana ta rainon jikin yaro; hanyoyin kyautata ruhi da kuma koyar da kyakkyawar cuɗanya da jama’a. Abin da ake nufi a nan shi ne cewa, tarbiyya ta shafi gangar jiki, ruhi da kuma yadda mutum yake cuɗanya…[Read more] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Hassana Abdullahi Hunƙuyi
An haifi Hassana Abdullahi a garin Hunƙuyi a shekarar 1980. Tana zaune da maigidanta da yaransu a garin Hunƙuyi, Ƙ […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Mawaƙi Salahuddeen Sani Kudan
An haifi Salahuddin Sani a gidan limamin juma’a na garin Kudan, wanda ke ƙofar Arewa Kudan a cikin ƙaramar hukumar Kud […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Salmanu Faris Adamu
An haifi Salmanu Faris A. Shu`aibu a garin Kudan a ƙofar Arewa Gidan Malam Tanko, a Ƙaramar hukumar Kudan wacce take j […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
Hanyoyin Bincike A Rubutu
Kusan duk rubutun da marubuci zai yi, ƙirƙirarre (fiction) ko wanda ba ƙirƙirarre ba (non-fiction) abu na farko da ake […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Haihuwarsa Da Shayar Da Annabi S.A.W
1. An haifi Mazon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) a garin Makkah ranar litinin, sha biyu ga watan rabiyul-auwal […] -
Abba Yusuf wrote a new post 1 year, 2 months ago
Alaƙar Ɗaukakar Yaren Larabci Da Kasantuwarsa Yaren Addinin Musulunci
Allah bisa hikimarsa kan yi duk abin da ya so ya ɗaukaka yasasshe ya sakko da wanda al’amarinsa ke bisa. Wanda kuma […] -
Baba lawan became a registered member 1 year, 2 months ago
- Load More
Gida Activity
