-
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Amfanin Haƙuri
Haƙuri: Shi ne danne zuciya a kan wani abu mara kyau, wanda ya baƙantawa mutum zuciya. Haƙuri yana da matuƙar amf […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Biyar
Ko da gari ya waye Khadeeja ba ta ma san lokacin da Ummi ta zo ba don tun daga bakin gate ya tare ta yace ta koma kada […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Yadda Ɗabi'ar Tsotson Ɗan Yatsa Take (FINGER SUCKING)
Tsotson ɗan-yatsa, musamman babban ɗan-yatsansa (thumb), ɗabi’a ce wacce Jarirai suke yi da ƙananan yara ‘yan wata 6 z […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Malamai, Malanta Da Hanyoyin Sada Zumunta A Yau (1)
Malam Imam Ahmad da sauran malaman sunan sun rawaito daga Abi Darda` (RA) ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: “Lallai M […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Huɗu
Da farko Khadeeja ta yi tunanin idan ta sami ciki Mustapha zai yi ɗoki kuma ya ba ta kulawa ta musamman kamar ko […] -
khairatu.shehu wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Yadda Ake Addu'ar Razana A Cikin Barci
Addu’ar wanda ya razana a cikin barci, da wanda ya kasa barci أَعُوْذُ بِكَلِمَاتِ اللهِ التّامَّاتِ مِنْ غَضَبِه […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Yadda Tsiron Mahaifa Yake (UTERINE FIBROIDS)
Wannan wani tsiro ne dakan fito a jikin mahaifar mace inda jariri ke zama ya rayu lokacin goyon ciki. Tsiron na iya […] -
MOHAMMED BALA GARBA wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Wanene Dele Giwa?
(Ɗan jaridar da aka kashe ta hanyar aika masa wasiƙa mai ɗauke da bam a ciki)? Yau shekaru 37 ke nan da mutuwar ɗa […] -
MOHAMMED BALA GARBA wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Asalin Yadda Aka Samo Sunan Hausa Bakwai Da Banza Bakwai
Wasu sun san garuruwan da ake kira ‘Hausa Bakwai’ da ‘Banza Bakwai’ amma ba su san dalilin da ya sa ake kiransu da […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Uku
Ranar Juma’a suna gida da yake yara babu islamiyya; ranar ne kuma suke gyara gashin yaran mai kitso za ta zo. Tun da […] -
MOHAMMED BALA GARBA wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Ta'aziyyar Hauwa Ƙamshi
1. Rabbana Sarki Ilahu, Rabbi mai tayar da ruhu, Rabbi ga baiwarka Hauwa. 2. Babu mai tsarki ya naka, Babu mai […] -
MOHAMMED BALA GARBA wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Gyara Kayanka
Rabbana tuba nake yi, Nayi saɓo ba kaɗan ba. Na yi alƙawari gare ka, Zan yi bauta ba da ɗar ba. Dana zo sha […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Biyu
Kamar yanda aka yi alƙawari ranar Asabar 18th February, 2020 waliyyan Mustapha suka sami karɓa ta girmamawa a gi […] -
khairatu.shehu wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Yadda Ake Addu'ar Cire Tufafi
بِسْمِ الله. Bismillah Da sunan Allah. Addu’ar Sanya Tufa .الْحَمْدُ لِلّهِ الذِي كَسَانِي هَذَا الثَّوْبَوَرَز […] -
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Matsayin Harshen Hausa A Ƙarni Na 21 Da Tagomashinsa
sahalaliyu@gmail.com Kira: 059 671 4064 WhatsApp: +2347065994177 SASHEN NAZARIN HARSUNAN NIJERIYA DA KIMIYYAR […] -
khairatu.shehu wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Yadda Ake Addu'ar Tafiyar Da Ƙuncin Zuciya
لاَ إِلَهَ إلا اللهُ الْعَظِيمُ الْحَلِيمُ، لاَ إِلَهَ إلا الله رَبِّ الْعَرْشِ الْعَظِيمُ، لاَ إِلَهَ إِلَّا اللهُ ر […] -
khairatu.shehu wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Yadda Ake Addu'a A Kan Abokan Gaba
اللَّهُمَّ مُنْزِلَ الْكِتابِ ، سَرِيعَ الْحِسابِ ، اهْزِمِ الأَحْزَابَ ، اللّهُمَّ اهْزِمُهُمْ وَزَلْزِلْهُمْ […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Ɗaya
‘Hey Babe.’ Ta faɗa tana wani rangwaɗa kai tare da juya ƙwayar idonta kamar dai ga Babe ɗin a gabanta tana kal […] -
Sakatare wrote a new post 5 months ago
Tarihin Kafuwar Ƙasar Qatar
Daga Ottoman Empire zuwa Mulkin Mallaka da Bayan ’Yancin Kai Gabatarwa Qatar ƙasa ce da ke Tekun Farisa (P […] -
Fati wrote a new post 5 months ago
Lissafi Akwai Zaƙi
Assalamu alaikum yara. Shin ko kun san cewa lissafi, wato Mathematics, wani abu ne mai daɗin gaske? Kuma idan ka iy […] - Load More
Gida Activity