-
Babahabu49 wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Mai Maɗi Ke Talla (Mai Zuma Gida Ake Tad Da Shi)
JAN KUNNE GA MATASA KAN SU KYAUTATA RAYUWARSU A YAU BA SAI GOBE BA DAGA DR. MU’AZU SA’ADU MUHAMMAD SASHIN HAR […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Fasalin Ƙagaggun Labaran Hausa A Zamanin Zuwan Turawa
Turawa sun zo sun iske ƙasar Hausa cike da ilmin abin da ya shafi karatu da rubutu a cikin Hausar ajami, kenan ko da […] -
Babahabu49 wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Buki A Bahaushen Tunani
Gabatarwa Buki wani abu ne da ke cikin tsofaffin al’adun mutane da, da wuya a tantance ranar da aka fara shi. A d […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Ƙagaggun Labaran Hausa Na Zamani
Da yake mun ga yadda ƙagaggun labaran Hausa na baka suka sauya fasali bayan haɗuwar Hausawa da baƙi, musamman La […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Gwamutsuwar Labaran Gargajiya Na Hausa Da Baƙin Al’adu
Abin lura a wannan sashe shi ne waɗannan adabin baka na Hausa masu alaƙa da ƙagaggun labaran gargajiya za a ga duk a […] -
Prof. Abdalla Uba Adamu changed their profile picture 4 months, 2 weeks ago
-
Prof. Abdalla Uba Adamu wrote a new post 4 months, 2 weeks ago
Ƙagaggun Labaran Hausa Cikin Tarihi
Babi Na Biyu: A cikin wannan babin an bi salsalar ko kuma an kawo taƙaitaccen tarihin samuwar ƙagaggun labaran Ha […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Ina Mafita?
Kowacce cuta tana da magani, kuma kowace matsala tana da mafita, don haka mafita ga wannan mummunan hali da muka shiga […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Wasu Alamomin Da Ake Iya Gane Mai Shan Kayan Maye
Akwai wasu alamomi da ake iya gane masu shan ƙwayoyi. Wasu daga cikinsu sun haɗa da: Yawan tara kwalaben m […] -
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Matsalolin Da 'Yan Maye Suke Cin Karo Da Su
Akwai matsaloli masu yawa game da shan miyagun ƙwayoyi, kuma yana yin tasiri sosai a rayuwar mashayan musamman ta […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Yadda Lalurar Mele (Vitiligo) Take
Yanayi ne da wani kaso cikin mutane kan samu kansu na kasancewar wani sashi na jikinsu ya bambanta da wani ta […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Ciwon Nono Ga 'Yanmata Masu Ƙananan Shekaru
Ciwon nono ga ‘yanmata masu ƙananan shekaru yawanci ba ya nuna cewa suna da wata babbar matsala a nonon su. Yakan […] -
Sahal Aliyu wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Ilimin Ma'ana (Semantics)
JADDADA MA’ANA (ENTAILMENT) GABATARWA Masana da dama sun bayyana ra’ayoyinsu dangane da nazarin ma’ana. Kas […] -
Aminu Bashir wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Fassarar Huɗubar Juma'a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 11/7/25
Mai huɗuba: Sheikh Dr. Bandar bin Abdul-Aziz Badila Mai fassara: Dr. Usman Azzuhree Huɗuba ta farko: Dukkan yabo y […] -
Sakatare wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Tarihin Dr. Yusuf Bala Usman
Dr. Bala Usman mutum ne basarake, mashahurin malami masanin tarihi da kimiyyar siyasa, dandaƙaƙƙen marubuci, ɗan kis […] -
Rumasa'u Muhammad Kallamu wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Labarin Kalala Da Kalalatu
Akwai wani mutum wai shi Kalala, yana da matarsa wadda a ke kira Kalalatu. Kalala Allah ya yi shi wani irin mutumin da […] -
Sakatare wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Tarihin Nana Asmau 'Yar Shehu Usman Ibn Fodiyo
Nana Asma’u, mace ce mai basira, himma, da kuma haziƙanci. Wannan baiwar Allah ta bai wa addininta na Musulunci ga […] -
Prof. Sa’idu Muhammad Gusau wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Wasu Waƙoƙin Farfesa Sa'idu Muhammad Gusau
2.1 Sanƙiran Aliyu Gadanga (Ibrahim Imo) :’Ali Ɗan’agunda Jikan Jama’a.’Kirarin Sanƙira na Aliyu Gadanga da na S.M. Gu […] -
Sanusi Iguda wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Tarihin Gwani Daudu (1920-2000)
An haifi Alaramma Malam Abubakar Yunusa a shekarar 1920 a garin Tsakuwawa a ƙaramar Hukumar Miga da ke cikin Jihar […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
Manufar Makokin Husaini Da 'Yan Shi'a Suke Yi
Baƙin ciki da kururuwa da koke-koke da dukan jiki da waƙe-waƙen ta’aziyyar wanda yake kaiwa ga zagin magabata da la […] - Load More
Gida Activity