Activity

  • Amsa: Mutum zai cinye abinda ya saka abakinsa lokacin sahur, koda alfijir ya fito; Haka kuma, idan ruwa ne zai shanye wanda yake cikin kofin, ko da alfijir ya fito.

    Hujja: “Idan ɗayanku yana cin abinci, sai […]

  • Amsa:  Koda ruwa mutum ya kurɓa, ko yaci dabino, shi ake kira sahur, ba sai lalle ya ci abinci ba.

    Hujja: “Koda ruwa ne mutum ya kurɓa, yayi sahur, mala’iku na addu’a ga masu yin sahur….”.

    Marawaici: Ab […]

  • Amsa: Sahur shi ne abincin da wanda zai tashi da azumi yake ci, kafin fitowar alfijir.

    Hujja: “Ku yi sahur, domin a cikin sahur akwai albarka”

    Marawaici Anas Ibn Malik, littafi Bukhari Sahihul […]

  • Amsa: Idan mutum yaga watan azumin Ramadan, zai sanar da hukumar dake da alhakin sanar da al’umma, domin ɗaukar azumin.

    Hujja: “Bilal faɗa wa mutane su tashi da azumi gobe….”

    Marawaici Ibn Abbas. l […]

  • Amsa: Babu wata alama da mutum zai gani; saidai kawai zai ga jaririn watan Ramadan ne kamar yadda ake ganin sabon kowanne wata idan ya kama.

    Hujja: “Mutane sunga jaririn wata, sai na bawa Shugaban halitta […]

  • Amsa: Mutum ɗaya idan yaga watan azumi, ya wadartar ga mutanen wannan ƙasar, da mutum ɗayan nan ke ciki kowa ya ɗauki azumi.

    Hujja: “Wani Balaraben ƙauye yace: “Ya ga jaririn watan Ramadan”; Sai Manzo ya ce: […]

  • Amsa: Wanda azumin Ramadan ya wajaba akansa, shine wanda gashin mara ya fito masa, mace ko namiji.

    Hujja: “Shari’ar Musulunci bata aiki akan mutum uku, su ne: Ƙaramin yaro har sai ya balaga….”

    M […]

  • Amsa: Mutum zai dogara ne da abin da shari’ar Musulunci ta umarce shi yayi; shi ne ya ɗauki azumi da zarar hukuma ta sanar daɗaukar azumin, ko kuma  ajiyeshi.

    Hujja: “Ku ɗauki azumin Ramadan da zarar kunga jar […]

  • Kabeji: Ganyen Kabeji na daya daga cikin kayan lambu da mutane ke yawan amfani dashi.

    Dayawan mutane suna cin wannan ganyen kabejin ne don marmari ba tare da sun san tarin amfanin shi ba.

    Kabeji yana ɗauke […]

  • Sallar Asuba itace mafi Alheri fiye da barci, mu rage barci don mu ribanta da goben mu.

    Barci amsawar zuciya ne; ita kuwa sallah amsawar kiran Ubangiji ne.

    Barci mutuwa ne; ita kuwa sallah rayuwa ce.

    Shi […]

  • Ko ka san wanda ya fara harba kibiya a tafarkin Allah shine Sa’ad Bin Abi Waqqas..

    Amintaccen Al’ummar Annabi (SAW) shine Abu Ubaidatu bn Jarrah.

    Annabi (SAW) Yace: wanda yake so yaga ɗan aljannah yana y […]

  • Halayen mai Azumi – Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su; a gan su da gaske a tattare da shi. Cikin halayen akwai:

    1. Haƙuri, wato mai azumi ya siffantu da haƙuri wanda shi za […]

  • Ana ɗaukar niyyar azumi ne kafin fitowar alfijir; saboda hadisin da Nana Hafsat (R.A) ta rawaito daga Manzon Allah (S.A.W) cewa: “Wanda bai ɗauki niyyar azumi da dare ba (kafin fitowar alfijir) ba shi da a […]

  • Ziyarar WikiHausa Zuwa Engausa WikiHausa ta kai ziyara zuwa ENGAUSA GLOBAL TECH HUB a inda shugaban wikiHausa (Isah Uba Chamo); ya haɗu da shugaban […]

  • Cikin shekara 21 farkon Rayuwar yaro ake ba shi tarbiya.

    Duk wanda ya kiyaye wannan ya huta.

    Ka raba 21÷3= 7

    7 na 1 dinga wasa da shi,

    7 na 2 dinga ladabtar da shi,

    7 na 3 dinga sa mi shi […]

  • A jikina na ji kamar ƙarshen rayuwata ya zo dab da barin duniyar nan fa; domin na ga alamu sun nuna cewa, duniya ta zo ƙarshe, kamar yadda Manzo (SAW) ya faɗa.

    “Idan ƙarshen duniya ya zo, za ka ga alamu kamar […]

  • Ciwon suga sinadari ne mai matuƙar amfani a jikin mutum. Ana samun sa daga abincin da muke ci da kuma abubuwan da muke sha.

    Idan suga ya yi yawa, ko kuma ya yi kaɗan a jikin mutum, ana iya kamuwa da rashin l […]

  • Ayyukan Mai Azumi – Akwai ayyuka mafifita da ya kamata mai azumi ya kusance su; daga ciki akwai:

    1. Karatun Alƙur’ani Mai Girma, wato mai azumi ya lazimci karatun Alƙur’ani da kuma fahimtar saƙon da yake ci […]

  • Idan ‘ɗan ka ko ‘yar ka sun kai shekarun farko na tashen balaga, to ka lura da waɗannan:

    1. Duk lokacin da yaro ko yarinya suka kai matakin tashen balaga wato “early adolescence”, musamman daga shekara 11, 1 […]

  • Load More