ABUBUWAN DA AKE BUƘATA
- fulawa 1 ½ cup
- Baking powder 1 teaspoon
- Egg kwai 2
- Bota
- Madara
- Abin gashin waffce (waffce maker).
Yadda Ake Haɗawa
- A haɗa dry ingredients waje ɗaya
- A haɗa wet ingredients waje ɗaya
- A haɗa wet da dry ingredients a kwaɓa da mixer
- A zuba butter waffces a cikin abun gashin waffce a gasa
Domin karanta Yadda Ake Rice Cake Danna nan