Amsa: Babu ramuwa, kuma babu kaffara, azuminsa yana nan daram.
Hujja: Mazhabu Hambaliyya Mazhabu Shafi’iyua, Ibnu Taimayyah, Shaukani, Sun’ani, littafi: Nailul Audar, Subulus Salam.
Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Idan Mutum Yana Cikin Kusantar Iyalinsa Alfijir Ya Fito, Yaya Azuminsa? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani a kan Idan Alfijir Ya Fito, Kuma Da Janaba A Jikina Cikin Ramadan, Yaya Azumina? danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.