Idan Nayi Amai Da Azumi A Bakina, Shin Yaya Azumina?

0
462

Amsa: Idan mutum yayi amai, amma bai haɗiye wani ɓangare na aman da yayi ba, babu komai, azuminsa na nan daram.

Hujja: “Wanda duk yayi amai, babu komai na ramuwa akan shi”.

Marawaici: Abu Huraira, littafi: Sahihu Ibnu Hibban, Darulkuduni, Haakim, Daarami.

Domin karanta cikakken bayani Idan Na Tara Yawu A Bakina, Sai Na Haɗiye, Yaya Azumina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani Idan Na Ɗanɗana Miya, Na Tofar Ban Haɗiye Ba, Ya Batun Azumina? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceIdan Na Saka Kwalli A Idona, Kuma Sai Na yi Kaki, Sai Na ga Wannan Kwallin Da Na Saka A Idona A Cikin Wannan Kakin, Yaya Azumi na?
Labarin na GabaIdan Na Tara Yawu A Bakina, Sai Na Haɗiye, Yaya Azumina?
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.