Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Cibiyar Naƙaltar Aikin Otal Da Girke-girke Ta Najeriya - Nigeria Hotel & Catering Institute (NHCI)
Cibiyar Naƙaltar Bibiyar Gudanar Ayyuka - Chartered Institute Of Project Management (CIPM)
Cibiyar Naƙaltar Bunƙasa Ayyuka - Project Development Institute (PDI)
Cibiyar Naƙaltar Cinikayya Ta Najeriya - Chartered Institute Of Commerce Of Nigeria (CICN)
Cibiyar Naƙaltar Dabarun Ajiyar Kayayyaki - Certified Institute Of Warehousing & Materials Management (CIWMM)
Cibiyar Naƙaltar Dabarun kariya Ta Najeriya - Nigeria Institute Of Safety Professionals (NISP)
Cibiyar Naƙaltar Dabarun Kasuwanci Ta Najeriya - Chartered Institute Of Marketing Of Nigeria (CIMN)
Cibiyar Naƙaltar Dabarun Siyayya Da Jaura - Chartered Institute Of Purchasing & Supply (CIPS)
Cibiyar Naƙaltar Dabarun Sufuri - Chartered Institute Of logistics & Transport (CILT)
Cibiyar Naƙaltar Dabarun Sufuri Ta Duniya - International Chartered Institute Of logistics & Transport (ICILT)