Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Doctors Without Borders - Tawagar likitoci marasa shamaki
Dodge - A turance tana nufin bauɗe. Misali; Hanyar a bauɗe take, daga gidan sarki zuwa gidan megari. HAU; Bauɗe (Tana nufin kaucewa daga dai-dai ko kuma abinda ba a miƙe yake ba)
Dysentary - A turance yana nufin atini. Misali; Yara kan yi atini sakamakon shan zaƙi da suke yi. HAU; Atini (Yana nufin ba-haya mai danƙo kuma mai wahalar fita wanda shan zaƙi ke haddasawa)
1 2 3