Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Africa Table Tennis federation (ATTF) - Hukumar Ƙwallon Tebur Ta Afirka
Africa Travel Association (ATA) - Ƙungiyar Matafiya Ta Afirka
African Association of Entrepreneurs (AAE) - Ƙungiyar Masana Sana'o'i Ta Afirka
African Association of Political Science (AAPS) - Ƙungiyar Masana Kimiyyar Siyasa Ta Afirka
African Developmenta Bank (AFDB) - Bankin Cigaban Afirka/Bankin Bunkasa Afirka
African Export-lmport Bank (Afreximbank) - Bankin shige da Ficen Fatauci Na Afirka
African Institute For Applied Economics [AlAE] - Cibiyar Aiwataccen llimin Tattali Ta Afirka
African Organization For Standardization (ARSO) - Hukumar llimin Tattali Ta Afirka
African Organization For Standardization (ARSO) - Hukumar  Inganci Ta Afirka
African Petroleum Congress Exhibition (APCE) - Kadaurar Bajekolin Albarkatun Fetur Ta Afirka
1 2 3 4 5 14