Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Association of Nigerian Authors (ANA) - Ƙungiyar marubuta ta Najeriya
Association of Nigerian Journalists Writers of Tourism (ANJWT) - Ƙungiyar marubuta da manema labaran yawon bude-ido Ta Najeriya
Association of Parliamentary Writers (APW) - Ƙungiyar marubuta Al'amuran majalisa
Association Of Primary School Head teachers of Nigeria (AOPSHON) - Ƙungiyar shugabannin makarantun firamare Ta Najeriya
Association of Primary School Teachers Of Nigeria (APSTON) - Ƙungiyar malaman firamare Ta Najeriya
Association of Senior Civil Servants of Nigeria (ASCSN) - Ƙungiyar manyan ma' aikatan Gwamnti Ta Najeriya
Association of Telecommunication Companies Of Nigeria (ATCON) - Ƙungiyar kamfanonin sadarwa Ta Najeriya
Association of Tipper Quarry Owners of Nigeria (ATQON) -

Ƙungiyar 'yantifa da masu kwankwatsa Dutse Ta Najeriya

Association of Vice-Chancellors of Nigerian Universities (AVCNU) - Ƙungiyar shugabannin jami'o'i ta najeriya
Asuba - Salla ce ta farko a rana.  Misali; Na samu sallar asuba a jam'i. ENG; First Prayer (A turance tana nufin sallar farko a rana)
1 10 11 12 13 14