Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Institute - Cibiya, Mahaɗa
Institute for Peace & Conflict Resolution (IPCR) - Cibiyar Sasantawa da Ɗorewar Zaman Lafiya
Institute of Advanced Medical Research & Training (LAMRT) - Babbar cibiyar Horarwa da Binciken lafiya
Institute of Agricultural Reserch & Training (IAR&T) - Cibiyar Horarwa da Nazarin Aikin Gona
Institute of Public Analysts of Nigeria (IPAN) - Cibiyar Manaƙalta Lafiyar Jama'a Ta Najeriya
Institute of Registered Administrative Managers of Nigeria (IRAMN) - Cibiyar Manajojin Gudanarwa Ta Najeriya
Institute of Strategic Management, Nigeria (ISMN) - Cibiyar Tsara Dabarun Gudanarwa Ta Najeriya
Institute of Tourism Professionals (ITP) - Cibiyar Naƙaltar Sana'ar Yawon Buɗe-Ido
Intaha - Tana nufin ƙarshe. Misali; Darasin ya zo intaha, sai mun haɗu wani lokaci sai mu ɗora. ENG; Reach Limit (A turance tana nufin intaha)
Intending To - A turance tana nufin harama. Misali; Na yi harama za ni masallaci don na ji kiran sallah. HAU; Harama (Tana nufin ƙudirin yin wani abu)
1 4 5 6 7 8 12