Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

National Economic Council (NEC) - Majalisar Tattalin Arziƙin Ƙasa
National Emergency management Agency (NEMA) - Hukumar Agajin Gaggawa Ta Ƙasa
National Energy Research Commission (NERC) - Hukumar Binciken Makamashi Ta Ƙasa
National Environmental Standards Ramp Regulations Enforcement Agency (NESREA) - Hukumar Tabbatar Da Tsari Da Ingancin Mahalli Ta Ƙasa
National Examination Council (NECO) - Hukumar Jarabawa Ta Ƙasa
National Film Ramp Video Censors Board (NFVCB) - Hukumar Tace Fina-Finai Ta Ƙasa
National Frequency Management Council (NFMC) - Hukumar Gudanarwar Mitocin Sadarwa Ta Ƙasa
National Hajj Commission Of Nigeria (NAHCON) - Hukumar Jin Dadin Alhazai Ta Ƙasa
National Health Insurance Scheme (NHIS) - Hukumar Inshorar lafiya Ta Ƙasa
National Horticultural Research Institute (NIHORT) - Cibiyar Naƙaltar Rainon Shuke-Shuke Ta Ƙasa
1 5 6 7 8 9 29