Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
National Commission for Mass Literacy, Adult & Non-Formal Education (NMEC) - Hukumar llimin Du-Gari da Manya da Yaki da Jahilci Ta Ƙasa
National Commission for Museum and Monuments (NCMM) - Hukumar Kayayyaki da Gidan Tarihi Ta Ƙasa
National Commission for Nomadic Education (NCNE) - Hukumar llimin Makiyaya Ta Najeriya
National Communication Commission (NCC) - Hukumar SadarwaTa Ƙasa
National Council for Arts & culture (NCAC) - Hukumar Fasaha da Al'adu Ta Ƙasa
National Council for Muslim Youth Organization (NACOMYO) - Majilisar Matasa musulmi Ta Ƙasa
National Council of Traditional Rulers of Nigeria (NCTRN) - Majalisar Sarakunan Najeriya
National Council on Establishment (NCE) - Majalisa Aiwatarwa Ta Ƙasa
National Council on Privatization (NCP) - Majalisar Siyar da Kadarorin Gwamnati
National Council on Public Procurement (NCPP) - Majalisar Samar wa Ma'aikatun Gwamnati Kayayyaki