Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

National Bureau of Statistics (NBS) - Hukumar Ƙididdiga Ta Ƙasa
National Business & Technical Examination Board (NABTEB) - Hukumar Jarabawar Kasuwanci da Sana'ar Hannu Ta Ƙasa
National Center for Agricultural Mechanization (NCAM) - Cibiyar Ƙarfafa Noman Zamani Ta Ƙasa
National Center for Genetic Resources & Biotechnology (NACGRAB) - Cibiyar Nazarin Tsatso da Fasahar Ƙwayoyin Halitta Ta Ƙasa
National Center for Remote Sensing (NCRS) - Cibiyar Zuƙo Hoton Yanayin Ƙasa
National Center for Women Development (NCWD) - Cibiyar Kyautata Rayuwar Mata Ta Ƙasa
National Cereals Research Institute (NCRI) - Cibiyar Binciken Hatsi Ta Ƙasa
National Child Protection & Enforcement Agency (NCPEA) - Hukumar Tabbatarwa da Kare Haƙƙin Yara Ta Ƙasa
National Commission for Refugees, Migrant & Internally Displaced Persons (NCFRMI) - Hukumar maƘaurata da'Ƴanci-rani da 'Ƴangudun Hijira Ta Ƙasa
National Commission for Colleges of Education (NCCE) - Hukumar Kwalejojin llimi Ta Ƙasa
1 3 4 5 6 7 31