Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Petroleum Development Company (NPDC) - Kamfanin Bunƙasa Albarkatun Fetur Na Najeriya
Nigerian Police Academy (NPA) - Makarantar Jami'an 'Ƴansanda Ta Najeriya
Nigerian Police Force (NPF) - Hukumar 'Ƴansanda Ta Najeriya
Nigerian Policy Institute (NPI) - Cibiyar Nazarin Manufofi Ta Najeriya
Nigerian Political Science Association (NPSA) - Ƙungiyar Masana Kimiyyar Siyasa Ta Najeriya
Nigerian Ports Authority (NPA) - Hukumar Tashar Jirgin Ruwa Ta Najeriya
Nigerian postal services & Telecommunication (NIPOST) - Hukumar Gidan Waya Ta Najeriya
Nigerian Press Council (NPC) - Majalisa Manema Labarai Ta Najeriya
Nigerian Prisons Service (NPS) - Hukumar Kurkukun Najeriya / Hukumar Gidan Yari Ta Najeriya
Nigerian Professional Football League (NPFL) - Hukumar Ƙwallon Ƙafar Ƙwararru Ta Najeriya
1 23 24 25 26 27 29