Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian Independent Petroleum Company (NIPCO) - Kamfanin Dillancin Man  Fetur Na Najeriya
Nigerian Institute for Educational Planning & Administration (NIEPA) - Cibiyar Naƙaltar Tsare-tsaren llimi da Gudanarwa Ta Najeriya
Nigerian Institute for Medical Research (NIMR) - Cibiyar Binciken Lafiya Ta Najeriya
Nigerian institute for Oceanography & Marine Research(NIOMR) - Cibiyar Nazarin Albarkatu da Gaɓar Tekun Najeriya
Nigerian Institute of Advanced Legal Studies (NIALS) - Babbar Cibiyar Nazarin Shari'a Ta Najeriya
Nigerian Institute of Animal Science (NIAS) - Cibiyar Naƙaltar Kimiyyar Kiwo Ta Najeriya
Nigerian Institute of Architects (NIA) - Cibiyar Naƙaltar Zayyana Ta Najeriya
Nigerian Institute Of Building (NIOB) - Cibiyar Naƙaltar Gine-gine Ta Najeriya
Nigerian Institute Of Civil Engineers (NICE) - Cibiyar Injiniyoyin Mahalli Ta Najeriya
Nigerian Institute of Estate Surveyors & Values (NIESV) - Cibiyar Makimanta Darajar Mahalli Ta Najeriya
1 18 19 20 21 22 29