Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

National Agency for the Control of AIDS (NACA) - Hukumar Daƙile Cutar Ƙanjamau Ta Ƙasa
National Agricultural Extension & Research Liaison Services (NAERL) - Hukumar Bincike da Neman Shawarar Malaman Gona Ta Ƙasa
National Animal Production Research Institute (NAPRI) - Cibiyar Haɓaka Kiwon Dabbobi Ta Ƙasa
National Assembly (NASS) - Majalisar Dokoki Ta Ƙasa
National Assembly Service Commission (NASC) - Hukumar Gudanarwar Majalisar Dokoki Ta Ƙasa
National Association of Academic Technologists (NAAT) - Ƙungiyar Malaman Fasahar Ƙere-ƙere Ta Ƙasa
National Association of Aircraft Pilot & Engineers (NAAPE) - Ƙungiyar Injiniyoyi da Matuƙa Jirgin Sama Ta Ƙasa
National Association of Chambers of Commerce, Industries, Mines & Agriculture (NACCIMA) - Kadaurar Kungiyoyin Kasuwanci da Ma'adinai da Masana'antu da Aikin Gona Ta Ƙasa
National Association of Industrial Pharmacists of Nigeria (NAIP) - Ƙungiyar Masana'antun Magunguna Ta Najeriya
National Association of Judiciary Correspondents (NAJUC) - Ƙungiyar Marawaita Shari'o'i Ta Ƙasa
1 2 3 4 31