Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Nigerian College of Aviation Technology (NCAT) - Kwalejin Fasahar  Tuƙin Jirgi Ta Najeriya
Nigerian Commercial Farmers Association (NCFA) - Kungiyar Monoman Kasuwa Ta Najeriya
Nigerian Communications Satellite Limited (NIGCOMSAT) - Kamfanin Kumbon Sadarwa Na Najeriya
Nigerian Computer Society (NCS) - Kungiyar Masana Kwamfuta Ta Najeriya
Nigerian Content Development & Monitoring Board (NCDMB) - Hukumar Kulawa da Bunƙasa Arzikin Najeriya
Nigerian Copyright Commission (NCC) - Hukumar Haƙƙin Mallaka Ta Najeriya
Nigerian Council of State - Majalisar Ƙasa Ta Najeriya
Nigerian Customs Service (NCS) - Hukumar Haraji Da Hana Fasa Ƙwauri Ta Ƙasa / Hukumar Kwastam
Nigerian Defense Academy (NDA) - Makarantar Tsaro Ta Najeriya
Nigerian Economic Summit Group (NESG) - Taron Koli Na Tattalin Arzikin Najeriya
1 15 16 17 18 19 29