Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

National Veterinary Research Institute (NVRI) - Cibiyar Binciken Lafiyar Dabbobi ta Ƙasa
National Veterinary Research Institute (NVRI) - Cibiyar Binciken Lafiyar Dabbobi Ta Ƙasa
National Water Resources Institute (NWRI) - Cibiyar Nazarin Albarkatun Ruwa Ta Ƙasa
National Youth Council of Nigeria (NYCN) - Majalisar Matasan Najeriya
National Youth Service Corps (NYSC) - Hukumar 'Ƴanhidimar Ƙasa/Hukumar Masu Hidimar Ƙasa
Naƙalta - Iyawa,Gogewa, samun kwarewa a kan wani abu ko aiki ko sana'ar da mutum ya koya ko yake aiwatarwa yau da gobe.
New Partnership for Africa’s Development (NEPAD) - Gidauniyar Haɗin Guiwar Bunƙasa Sabuwar Afirka
News Agency of Nigeria (NAN) - Kamfanin Dillancin Labarai Na Najeriya
Newspaper Proprietors Association of Nigeria (NPAN) - Ƙungiyar Mamallaka Kamfanin Jarida Ta Najeriya
Next year - A turance tana nufin baɗi. Misali; Auren sai baɗi za a yi shi. HAU; Baɗi (Tana nufin shekara mai zuwa)
1 11 12 13 14 15 29