Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

National Union of Food, Beverage & Tobacco Employees (NUFBTE) - Ƙungiyar 'Ƴantireda da Taba da kayan Masarufi Ta Ƙasa
National Union of Hotels & Personal Services Workers (NUHPSW) - Ƙungiyar Ma'aikatan  Otal da Hidimar Jama'a Ta Ƙasa
National Union of Journalists (NUJ) - Ƙungiyar 'Ƴanjarida Ta Ƙasa
National Union of Local Government Employees (NULGE) - Ƙungiyar Ma'aikatan Ƙananan Hukumomi Ta Ƙasa
National Union of Petroleum & Natural Gas Workers (NUPENG) - Ƙungiyar Ma'aikatan Kamfanin Fetur da Ɗanyen Gas Ta Ƙasa
National Union of posts & Telecommunication Employees (NUPTE) - Ƙungiyar Ma'aikatan Gidan Waya Ta Ƙasa
National Union of Printing, Publishing, and Paper Products Workers (NUPPPROW) - Ƙungiyar Masu Dab'i da Wallafa da 'Ƴankasuwar Takarda Ta Ƙasa
National Union of Raod Transport Workers (NURTW) - Ƙungiyar Direbobin Yuniyan Ta Ƙasa
National Union of Textile & Garment Workers of Nigeria (NUTGW) - Ƙungiyar Ma'aikatan Masakun Tufafi Ta Najeriya
National University Commission (NUC) - Hukumar Jami'o'in Najeriya
1 10 11 12 13 14 29