Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

National Oil Spill Detection & Response Agency (NOSDRA) - Hukumar Kwana-da-Shiri Ta Gano Maɓuɓɓugar Mai Na Ƙasa
National Open University of Nigeria (NOUN) - Faffaɗar Jami'ar Najeriya
National Orientation Agency (NOA) - Hukumar Wayar da Kai Ta Ƙasa
National Petroleum Investment & Management Services (NAPIMS) - Hukumar Zuba-Jari da Gudanarwar Albarkatun Fetur Ta Ƙasa
National Planning Commission (NPC) - Hukumar Tsara Al'amuran Ƙasa
National Population Commission (NPC) - Hukumar Ƙidaya Ta Ƙasa
National Power Training Institute of Nigeria (NAPTIN) - Cibiyar Horon Ma'aikatan Wutar Lantarki Ta Ƙasa
National Primary Health Care Development Agency (NPHCDA) - Hukumar Kyautata Cibiyoyin Shan Magani Ta Ƙasa
National Resource Governance Institute (NRGI) - Cibiyar Naƙaltar Sarrafa Arziƙin Ma'adanai
National Salaries, Income & Wages Commission (NSIWC) - Hukumar Daidaita Samu da Albashi Ta Ƙasa
1 8 9 10 11 12 29