Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Huɗuba - Tana nufin jawabai na hikima da jan hankali don faɗakarwa ko kwaɗaitarwa a kan binn Allah da kuma gujewa saɓa masa. Misali; Muna sauraron huɗuba daga masallaci mai alfarma a rediyo. ENG; Sermon (A turance tana nufin huɗuba)
Hyena - A turance tana nufin kura. Misali; Mafarautan sun kamo kura. HAU; Kura (Tana nufin wata dabbar daji mai cin ɗanyen nama)
1 23 24 25