Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Fyaɗe - Tana nufin yin tarayya da mace ta ƙarfi ba da son ranta ba.Misali; Ƙungiyar tana yaƙi da masu fyaɗe a jihar baki ɗaya.
ENG; Rape (A turance tana nufin fyaɗe)