Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Certified Pension institu of Warehousing Materials Management (CPIWMM) - cibiyar naƙaltar dabarun ajiyar kayayyaki
Certified Pension Institute of Nigeria (CPIN) - cibiyar naƙaltar Harkokin fansho ta najeriya
Chana Radio International (CRI) - Gidan Rediyon Caina/Sin
Charted Institute of Finance Control Nigeria (CIFCN) - Cibiyar naƙaltar hada hada da ƙayyade kuɗaɗe ta Najeriya
Chartered Institute of Administration (CLA) - cibiyar naƙaltar jagorancin Ma'aikata
Chartered Institute of Bankers of Nigeria (CIBN) - cibiyar ƙwararrun Ma'aikatan banki ta najeriya
Chartered Institute of Cost Management Accountantsm of Nigeria (CICMAN) - Cibiyar ƙwararrun  akantocin gudanarwa da kididdigar Uwar-kuɗi ta najeriya
Chartered Institute of Logistics Transport (CILT) - Cibiyar naƙaltar dabarun sufuri
Chartered Institute of Management Accountants (CIMA) - Cibiyar ƙwararrun akantocin gudanarwa
Chartered Institute of Marketing of Nigeria (CIMN) - Cibiyar naƙaltar dabarun kasuwanci ta najeriya
1 2 3 4 5 21