Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Cibiyar Ƙwararrun Jami’an Hukumomi Ta Najeriya - Instutite Of Public Administration Of Nigeria (IPAN)
Cibiyar Ƙwararrun Ma’aikatan Banki Ta Najeriya - Chartered Instutite Of Bakers Of Nigeria (CIBN)
Cibiyar Ƙwararrun Mafassara Da Tafinta Tafinta Ta Najeriya - Nigerian Instutite of Translators & Interpreters ( NITI)
Cibiyar Ƙwararrun Manajojin Gudanarwa Ta Najeriya - Chartered Instutite Of Personnel Managers Of Nigeria (CIPM)
Cibiyar Ƙwararrun Masana Daukar Ma’aikata - Institute of Professional Recruitment Consultants (IPRC)
Cibiyar Ƙwararrun Masana Labarin Ƙasa Ta Najeriya - Institute Of Certified Geographers Of Nigeria (ICGN)
Cibiyar Ƙwararrun Masana Tattali Ta Nijeriya - Instutite Of Chartered Economists Of Nigeria (ICEN)
Cibiyar Ƙwararrun Masana Ɗaukar Ma’aikata - Instutite Of Professional Recruitment Consultants (IPRC)
Cibiyar Ƙwararrun Matsara Birane Ta Najeriya - Nigerian Instutite Of Town Planners (NITP)
Cicciɓa - Tana nufin ɗaukar abu mai nauyi.
Misali; Buhun simintin za mu cicciɓa mu kai saman benen.
ENG: Lift and carry something heavy (a turance tana nufin cicciɓa)