Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Cibiyar Rainon Fasahar Ƙere-ƙere Ta Ƙasa - Technology Incubation Centre (TIC)
Cibiyar Raya Mabambantan Harsunan Afirka - Centre for African Language Diversity (CALDi)
Cibiyar Sasantawa da Ɗorewar Zaman Lafiya - Institute for Peace & Conflict Resolution (IPCR)
Cibiyar Tsara Dabarun Gudanarwa Ta Najeriya - Institute of Strategic Management, Nigeria (ISMN)
Cibiyar Tsarawa da Nazarin Al’amuran Duniya - Center for Strategic & International Studies (CSIS)
Cibiyar Yaɗa IIimi da Ɗabi’un Musulunci Ta Duniya - International Center for Islamic Culture & Education (ICICE)
Cibiyar Zuƙo Hoton Yanayin Ƙasa - National Center for Remote Sensing (NCRS)
Cibiyar Ƙarfafa Noman Zamani Ta Ƙasa - National Center For Agricultural Mechanization (NCAM)
Cibiyar Ƙwararrun Akantocin Gudanarwa - Chartered Instutite Of Management Accountants (CIMA)
Cibiyar Ƙwararrun Akantocin Gudanarwa Da kididdigar Uwar-kuɓi Ta Najeriya - Chartered Instutite Of Cost & Management Acoountants Of Nigeria (CICMA)