Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Cibiyar Naƙaltar llimin Gudanarwa - Center for Management Development (CMD)
Cibiyar Naƙaltar Reinon Shuke-shuke Ta Ƙasa - National Horticultural Research Institute (NIHORT)
Cibiyar Naƙaltar Sadarwa Lokacin Tarzoma - Centre for Crisis Communication (CCC)
Cibiyar Naƙaltar Sana’ar Yawon Buɗe-Ido - Institute of Tourism Professionals (ITP)
Cibiyar Naƙaltar Sarrafa Arzikin Ma’ adinai - Natural Resource Governance Institute (NRGI)
Cibiyar Naƙaltar Sarrafa Bayani Ta Najeriya - Institute of Data Processing Management of Nigeria (IDPM)
Cibiyar Naƙaltar Tsare-Tsaren llimi da Gudanarwa Ta Najeriya - Nigerian Institute for Educational Planning & Administration (NIEPA)
Cibiyar Naƙaltar Tsaron masana’antu Ta Najeriya - Institute of Industrial Security & Safety of Nigeria (IISSN)
Cibiyar Naƙaltar Zayyana Ta Najeriya - Nigerian Institute of Architects (NIA)
Cibiyar Naƙaltar Ƙididdigar Uwar Ƙudi Ta Najeriya - Certified Institute of Cost Management of Nigeria (CICMA)