Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiyar Naƙaltar Gudnarwar Ma’ajiya - Chattered Institute Of Treasury Management (CITM)
Cibiyar Naƙaltar Gwajen-Gwajen Kimiyya Ta Najeriya - Nigerian Institute of Finance & Control of Nigeria (CIFCN)
Cibiyar Naƙaltar Haraji Ta Najeriya - Chartered Institute of Taxation of Nigeria (CITN)
Cibiyar Naƙaltar Harkokin Fansho Ta Najeriya - Certified Pension Institute of Nigeria (CPIN)
Cibiyar Naƙaltar Hulɗa da Jama’a Ta Najeriya - Nigerian Institute of Public Relations (NIPR)
Cibiyar Naƙaltar Inshora Ta Najeriya - Chartered Insurance Institute of Nigeria (CIIN)
Cibiyar Naƙaltar Jagorancin Ma’aikata - Chartered Institute of Administration (CIA)
Cibiyar Naƙaltar Juya Dukiya da Bashi Ta Najeriya - Portfolio & Debt Management Institute of Nigeria (PDMIN)
Cibiyar Naƙaltar Kimiyyar Kiwo Ta Najeriya - Nigerian Institute of Animal Science (NIAS)
Cibiyar Naƙaltar Kiwon Lafiya - Institute of Healthcare Management (IHM)
1 18 19 20 21 22 34