Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiyar Kwararrun Akantocin Gwamanati Ta Najeriya - Institute of Certified Public Accountants of Nigeria (ICPAN)
Cibiyar Kwararrun Dillalan Hannun Jari - Chartered Institute of Stockbrokers (CIS)
Cibiyar Kwararrun Magatakarda Ta Najeriya - Nigeria Institute of Professional Secretaries (NIPS)
Cibiyar Kwararrun Masana Sinadarai Ta Najeriya - Institute of Chartered Chemists of Nigeria (ICCON)
Cibiyar Kwararrun Masana Tattali Ta Najeriya - Institute of chartered  Economists of Nigeria (lCEN)
Cibiyar Kwararrun Masu Dab’i Ta Najeriya - Chartered Institute of Professional Printers of Nigeria (CIPPON)
Cibiyar Kwarewa Ta Jama’an Gwamanti - Public Service Institute of Nigeria (PSIN)
Cibiyar Lafiya Ta Gwamnatin Tarayya - Federal Medical Centre (FMC)
Cibiyar Mabada Shawarwarin Gudanarwa - Institute of Management Consultants (IMC)
Cibiyar Makimanta Darajar Mahalli Ta Najeriya - Nigeria Institute of Estate Surveyors & Values (NIESV)
1 13 14 15 16 17 34