Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiyar Haɓaka Kiwon Kifi Cikin Ƙoramun Najeriya - National Instutite For Freshwater Fisheries Research (NIFFR)
Cibiyar Horarwa Da Bunƙasa Binciken Makamashi - Center For Energy Reserch & Training(CERT)
Cibiyar Horon Jagorori - Instutite Of Directors (LOD)
Cibiyar Horon Ma’aikatan Wutar lantarki Ta Ƙasa - National Power Training Instutite Of Nigerian (NAPTIN)
Cibiyar Horon Magatakarda Da jama’an Gudanarwa Ta Najeriya - Instutite Of Chartered Secretaries & Administrators Of Nigeria (ICSAN)
Cibiyar Horon Malamai Ta Ƙasa - National Teacher's Instutite (NTI)
Cibiyar Horon Sojin Ƙasan Najeriya - Nigerian Army Training Center
Cibiyar Hororwa Da Nazarin Aikin Gona - Instutite Of Agricuitural Research & Training (LAR&T)
Cibiyar Injiniyoyin Mahalli Ta Najeriya - NIgeria Instutite Of Civil Engineers (NICE)
Cibiyar Kudin Bai-Ɗaya Ta Yammacin Afirka - West African Monetary Institute (WAMI)
1 12 13 14 15 16 34