Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
World Association of Newspapers (WAN) - Kadaurar Kamfanonin Jarida Ta Duniya
World Bank - Bankin Duniya
World Boxing Association (WBA) - Ƙungiyar 'Yandambe Ta Duniya
World Boxing Council (WBC) - Hukumar Wasan Dambe Ta Duniya
World Boxing Organization (WBO) - Kadaurar 'Ƴandambe Ta Duniya
World Health Organization (WHO) - Hukumar Lafiya Ta Duniya
World Medical Association (WMA) - Ƙungiyar Likitoci Ta Duniya
World Trade Organization (WTO) - Hukumar Kasuwanci Ta Duniya
World Youth Organization (WYO) - Kadaurar Matasa Ta Duniya
Worn-out palm-leaf mat - A turance tana nufin keso.
Misali; An ɗora buhun geron a kan keso.
HAU; Keso (Tana nufin tsohuwar tabarmar kaba)