Yadda Wasu Kayan Da Hausawa Ke amfani Da Su Ga Doki Suke

0
112

1. Bante
2. Bawaji (majanyi)
3. Bulala (kurhu)
4. Dabaibayi.
5. Ɗangaba

6. Ɗangamba
7. Ɗangoshi
8. Ɗan wuya
9. Ɗan kai
10. Caraskiya

11. Gindi/Tarnaƙi
12. Ilgami
13. Ja-kuturi.
14. Jikka
15. Jalala

16. Kwacciyar sirdi
17. Kwarno
18. Kubuttai
19. Ƙaimi
20. Kalmazuru

21. Likkafa (karama)
22. Likkafa (Wangami)
23. Linzami
24. Mashinfiɗi
25. Maɗauri (sarka/igiya)

26. Ragama
27. Talala
28. Turke
29. Turmi/Baho/Diram.
30. Tumbas

31. Kitso
32. Zabba
33. Zabukka
34. Sirdi (Hausa/Turawa/Azbin)
Da sauran su.

FASIHIN KAITA

Danna nan don karanta Wasu Kayan Aikin Rini

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceMijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Shida
Labarin na GabaWaiwaye A Kan Al’adun Gargajiya