Yadda Ake Zikiri Yayin Fita Daga Gida

0
134

“Bismillaahi Tawakkaltu alallaahi walaa haula walaa ƙuwwata illaa bil-laahi”.

{Da sunan Allah (nake fita), na dogara ga Allah, kuma babu dabara, babu ƙarfi sai da Allah}.

“Allahumma inni A’uzu bika an adhilla au udhilla, au azhilla au uzhalla, au azlima au uzlama au ajhala au yujhala alayya”.

{Ya Allah! Ina neman tsarinka daga na ɓata ko a ɓatar da ni, ko na zame ko a zamar da ni, ko na yi zalunci ko a zalunce ni, ko na yi wauta ko a yi mini wauta}.

Domin karanta cikakken bayani akan Zikiri Yayin Shiga Gida danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Ladubban Addu’a A Musulunci danna nan.

Wannan bayanin anciro shi ne daga littafin Garkuwar Musulmi Ta Addu’o’i Daga Alƙur’ani Da Sunna; wanda Sheikh Sa’id Ibn Ali Ibn Wahf Al-Kahdani ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceYadda Falalar Zikiri Bayan Sallar Asuba Har Zuwa Ɓullowar Rana Ya Ke
Labarin na GabaJigo Da Salo A Littafin Mace Mutum
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.