Yadda ake mojito drink
Abubuwan haɗawa
- Mint leaf
- Ƙanƙara
- Sugar
- Lemon tsami
- Sprite
Yadda ake haɗawa
- Ki samu kofi, ki sa mint leaf guda shida, sai ki ɗauko cokali, ki ɗan dake mint leaf din sabo da ya yi releasing ƙamshinsa.
- Ki matse lemon tsami rabi a ciki sannan ki sa sugar.
Ki zuba ƙanƙara.
- Sai ki zuba sprite a kai ki juya. Shi kenan juice naki ya haɗu.