Yadda Ake Haɗa Sandwich kebab

0
917

Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyar da ƙayatattun abinci namu na gida Nijeriya da kuma na ƙetare, tare da bayani a kan lafiyarsu cikin harshen Hausa a sauƙaƙe. Tare da ni Hafsat Shettimah. A yau zamu koyar da yadda ake MINI PIZZA, ku biyo ni a sannu domin mu koya tare……

Abubuwan Buƙata:
  1. Tufa (apple) a yanka sala-sala
  2. Peanut butter (gasarar gyaɗa)
  3. Biredi yanka 4
  4. Cinnamon (kirfa) ½ cokali
  5. Bota cokali 1A cakuɗa tufa da siga da kirfa sai ajiye a gefe.
  1. A ɗauko biredi a shafa mishi wannan peanut butter (gasarar gyaɗa) a bari ɗaya sai a jera wannan tufa mai siga da kirfa sai a rufe da wani biredi.
  2. A kasko mai matsakaicin zafi a shafa butter sai a ɗora biredin a gasa ko wani ɓangare kamar na minti biyu ko kuma idan ya yi kalar ƙasa (golden brown).

DOMIN KOYAR DA Yadda Ake Haɗa Grilled Apple Peanut butter Sandwich DANNA WANNAN KOREN RUBUTUN.

labarin da ya wuceMulkin Soja Da Jamhuriyya Ta Uku (1983-1999)
Labarin na GabaYadda Ake Gasarar Gyaɗa (Peanut Butter)