Yadda ake haɗa Gima Macaroni Jallof

0
35

KAYAN HAƊI 

  • Niƙaƙƙen nama 
  • mai 
  • Kayan miya 
  • Tafarnuwa 
  • Masoro 
  • Girfa 
  • Shammar 
  • Sinadarin ɗanɗano

Yadda za a haɗ

Za a samu tukunya a zuba mai daidai yawan girkin, a sa naman a ciki a soya sama-sama, a zuba mai kaɗan a daka garlic da sauran kayan ƙamshi, a zuba abin ɗanɗano a jefa girfa. Idan ya soyu a ƙara ruwa kaɗan a ciki. 

Domin karanta yadda ake Fish – Cakes Danna nan 

A gefe kuma a dafa farar macaroni daban, kar ta dafe. Idan ta dahu sama-sama a tace a wanke ta da ruwan sanyi, sai a zuba a cikin tukunyar kayan miya, a sa ludayi a juya a hankali har ta haɗe jikinta, a rufe ta, ta turara kamar minti 3, a sauke.

Domin karanta cikekken littafin Girke Girke  Danna nan 
labarin da ya wuceYadda ake haɗa Kufta
Labarin na GabaYadda ake haɗa Dambun Masara