Wane ne ya raɗa wa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama suna Muhammad?
Wanda ya raɗa wa manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam suna Muhammad shi ne:
1.Kakansa ne Abdulmuttallib
Domin sanin wace ce kakar manzon Allah (s.a.w) ta ɓangaren Mahaifiyar sa danna nan