liƙawa: yadda ake
Yadda Ake Stuffed Meat
A yau za mu koyi yadda ake stuffed meat.
Stuffed meat abinci ne da ake yin sa daga nama, yana da matuƙar daɗi musamman ma...
Yadda Ake Bandashe
A yau za mu koyi yadda ake bandashe.
Bandashe abinci ne da ake yin sa daga gurasa, yana da sauƙin sarrafawa da daɗin ci, musamman...
Yadda Ake Gurasar tanderun Nasara (OVEN)
A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderun Nasara (Oven).
Abubuwan da ake buƙata
Fulawa
Yis
Kantu/riɗi
Sikari
gishiri
Yadda ake haɗawa
A sami fulawa...
Yadda Ake Gurasar Tukunyar Ƙarfe
A yau za mu koyi yadda ake gurasar tukunya, gurasar tukunya abinci ne da ake yin sa daga fulawa, gurasa na da sauƙin sarrafawa...
Yadda Ake Gurasar Tanderu
A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderu.
Gurasa abinci ne da ake yin sa daga fulawa, ya samo asali ne daga abincin Larabawa,...
Yadda Ake Yogofruit
A yau za mu koyi yadda ake haɗa yogofruit.
Abubuwan Da Ake Buƙata
Yoghurt
Apple
Banana
Water lemon
Yadda Ake Haɗawa
Za a wanke fruits ɗin...
Yadda Ake Haɗa Fondant
A yau za mu koyi yadda ake fondant.
Abubuwan Da Ake Buƙata:
Icing sugar
1 tbsp Corn syrup
1 tbsp Glucose
2 tbsp Gelatine
1 tbsp Glycerine
ruwa 4...
Mummunan Ƙarshe Da Kyakkyawan Ƙarshe
MUMMUNAN ƘARSHE DA KYAKKYAWAN ƘARSHE
Babu wani abu da ya fi damun duk mai hankali da imani a wannan duniyar, irin tunanin yadda ƙarshensa zai...
Noma A Najeriya
Aikin Noma a Najeriya reshe ne na tattalin arziki a Najeriya; yana ba da aikin yi ga kusan kashi 30% na yawan jama'ar har...
Halittun Tsirrai A Najeriya
Najeriya tana da matuƙar baiwar da yawancin bishiyoyi waɗanda yawancinsu 'yan asalin ƙasar ne, yayin da 'yan kaɗan ke da ban sha'awa. Rahoton ya...