liƙawa: yadda ake
Shan Azumi Ga Matafiya
Shari’ar Musulunci ta sauƙaƙawa matafiya, idan za su yi tafiya wacce za ta ba su wahala sosai, sai su ajiye azumin su, bayan sallah,...
Mutuwar Mata Masu Jego
Duk mai jegon da bayan haihuwa ko da da kwana 1 ne ballantana a ce an kwana uku da haihuwa ta ji alamun zazzaɓi,...
Sumbatar Mace Ga Me Azumi
Babu laifi ga me azumi ya sumbaci matarsa matuƙar ya tabbatar zai iya kuɓuta daga faɗa mata, amma nisantar sumbatar mace ga me azumi...
Sallar Idi
Idin musulmi guda biyu ne, idin buɗa baki (karamar sallah), bayan watan Ramadan, da idin layya (Babbar sallah) bayan ranar Arfah. Allah Maɗaukakin Sarki...
Addu’ar Buɗe Sallah 2
Addu'ar buɗe salla (watau bayan anyi kabbarar harama) 2
سُبحانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ وَتَبارَكَ اسْمُكَ وَتَعَالَى جَدُّكَ وَلا إِلهَ غَيْرُكَ.
Subhanakal-lahumma wabihamdika watabarakas-muka wata'ala jadduka wala ilaha...
Rubutacciyar Fassarar Huɗubar Idin Ƙaramar Sallah (Eid Kabir) Daga Masallaci mai...
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Abdurrahman bn Abdur'aziz Sudais
Mai Fassara: Dr Abdulkareem Tahir Abdullahi
Transcribe: Aminu Bashir
Shugaban Shashi: Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu
Huɗuba ta farko:
Dukkan yabo...
Lailatul Ƙadri
Wasu kwanaki ne masu ɗimbin falala, waɗanda suka fi watanni dubu, sannan kuma ba a samunsu, sai a cikin watan Ramadan, a kwanakin goma...
Addu’ar Gama Alwala
Addu’ar da mutum zai yi bayan ya gama Alwala
اَشْهَدُ اَنْ لا إِلَهَ إِلَّا اللهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّدًا عَبْدُهُ وَرَسُولُه
اللّهُمَّ اجْعَلْنِي...
Addu’ar Buɗe Sallah
Addu'ar Buɗe Sallah (wato Bayan An yi Kabbarar Harama)
اللَّهُمْ بَاعِدْ بَينِي وَبَيْنَ خَطاياي كما باعَدْتَ بَيْنَ المَشْرِقِ وَالمَغْرِبُ ، أَللَّهُمْ نَقْنِي مِنْ خَطاياي كما...
Ittikafi
Ittikafi: shi ne dauwama a masallaci, domin yin ibadah, Salloli da tasbihi haɗi da tahlili, takbiri da salatin annabi da karatu alƙur’ani mai girma...









