Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Zubar Jini A Cikin Wata Uku Na Farkon Samun Juna Biyu...

0
Idan mace tana da juna biyu, takan sami sauye-sauyen zubar sinadarai (hormones) a cikin jikinta. Wannan zai iya sanya mata zubar jini. Mai yiwuwa...

Duhun Matse-Matsi [DARKNESS OF INNER THIGH]

0
Duhun matse-matsi ko tsakankanin cinyoyi kai wani lokacin har ma da mazaunai wannan kusan abu ne da mutane da yawa cikin mata da maza...

Alaƙar Hausa Da Fulatanci

1
GABATARWA Alaƙar da ke tsakanin Hausawa da Fulani dangantaka ce mai zurfi da ke da tarihi mai tsawo. Tsawon lokacin da aka shafe ana cuɗanya...

Hanyoyin Ta’ammali Da Kayan Maye

0
Hanyoyin sun haɗa da hanyar sha da zuƙa ta baki (smoking) da zuƙa ta hanci (inhalation/sniffing) da yin allura ta jijiya (intravenous/iv injection). Kowaɗanne...

Wasu Abubuwa Masu Sa Maye

1
Bayan mun ji rabe-raben ƙwayoyi kamar yadda masana suka bayyana, sai kuma mu je ga bayanin nau'o'in magunguna da wasu abubuwan da matasa, musamman...

Matsalolin da Shaye-Shayen Kayan Maye Ke Haifarwa Ga Al’umma

0
An yi bayani cewa shaye-shayen miyagun ƙwayoyi na cutar da mashaya da ma danginsu. To waɗannan matsaloli ba sun tsaya nan kaɗai ba ne,...

Ɓacewar Harshe (LANGUAGE EXTINCTION)

0
GABATARWA Harshe ya kasance muhimmin al’amari ko ginshiƙin tubalin da ya haifar da nazarin kimiyyar harshe, wato Linguistics a Turance, wanda kuma kimiyyar harshe yana...

Yadda Motsin Jariri Yake

0
"Yawan jin motsin jariri a ciki babbar alama ce da take nuna cewa jariri yana lafiya, domin idan akwai matsala, to, raguwar jin motsinsa...

Amfanin Ganyen Shuwaka Ga Lafiyar Ɗan Adam

Mutane da dama suna amfani da shuwaka ne kawai a matsayin ganyen miya, amma idan an yi amfani da shi yadda ya kamata, yana...

Takwarcin Ma’ana (Synonyms)

0
Gabatarwa Kamar yadda lamarin yake a wasu harsuna, musamman ma Ingilishi tabbas akwai wata irin dangantakar ma'ana tsakanin kalmomin harshen Hausa inda za ka ga...